Masu daukar nauyin Boko Haram sanannu ne — Tukur Buratai Tsohon Babban Hafsan Sojin Kasa, Tukur Buratai, ya bayyana cewa akwai sanannun mutanen da ke daukar nauyin ayyukan ta’addanci a Najeriya, amma ya ce bai kamata a dora masa alhakin bayyana sunayensu ba. Buratai ya bayyana hakan ne yayin
Allah Ya yiwa Sabuwa ta shirin Daɗin Kowa rasuwa Allah ya yi wa Hajiya Halimatus Sadiya wacce aka fi sani da Sabuwa a shirin Dadin Kowa na tashar Arewa24 rasuwa. Arewa Updates ta rawaito cewa, ‘yarta Amina wadda aka fi sani da Raliya ‘yar Bijilanti a shirin Dadin Kowa ce ta tabbatar da Arewa Updates […]
Iran ta tabbatar da mutuwar shugaban tsaron ƙasar, Ali Larijani A wata sanarwa da mahukuntan ƙasar suka fitar ta ce majalisar jagorancin addinin ƙasar ce ta ba da wannan tabbaci na mutuwar sakataren ta Larijani bayan mummunan harin Isra’ila ta kai Tehran. Larijanin dai ya taka muhimmiyar rawa wajen saituwar lamura musamman na tsaro a […]
Shugaban Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta Amurka Joe Kent ya yi murabus daga muƙaminsa domin nuna adawa da matakin gwamnatin Trump na yaƙi da Iran. A wata wasiƙa da ya rubuta ta ajiye aiki, Mista Kent ya ce tunaninsa bai amince masa ya goyi bayan yaƙin da ake yi kan Iran ba” wanda Isra’ila da […]
Rundunar ‘yansandan jihar Yobe ta yi kira ga al’umma da su yi taka tsantsan da saka ido a bukukuwan Sallah Rundunar ‘Yansandan jihar Yobe tana miƙa saƙon ta’aziyya ga gwamnati da al’ummar Maiduguri ta jihar Borno bisa mummunan harin fashewar bama-bamai da ya faru a ranar 16 ga Maris, 2026 da misalin karfe 1830 na […]
Idan ma Netanyahu bai mutu yanzu ba to nan gaba kaɗan za mu hallaka shi – Iran Rundunar Sojojin Juyin-Juya-hali ta Iran (IRGC) ta ci alwashin hallaka Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu. Daily Trust ta rawaito cewa a wani sako da ta wallafa a shafin ta na yanar gizo mai suna Sepah News, IRGC idan ma […]















