Travel

Gadgets

Health

More News

Ƙasashen Waje Labarai

Iran ta tabbatar da mutuwar shugaban tsaron ƙasar, Ali Larijani

Iran ta tabbatar da mutuwar shugaban tsaron ƙasar, Ali Larijani A wata sanarwa da mahukuntan ƙasar suka fitar ta ce majalisar jagorancin addinin ƙasar ce

Gwamnati

Shugaba Tinubu, ya shawarci ‘yan Najeriya da su sanya idanu kan yadda gwamnatocin jihohi da na ƙananan hukumomi ke kashe kuɗaɗe

Shugaba Tinubu, ya shawarci ‘yan Najeriya da su sanya idanu kan yadda gwamnatocin jihohi da na ƙananan hukumomi ke kashe kuɗaɗe Shugaban kasa Bola

Ƙasashen Waje Labarai

Shugaban Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta Amurka Joe Kent ya yi murabus daga muƙaminsa

Shugaban Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta Amurka Joe Kent ya yi murabus daga muƙaminsa domin nuna adawa da matakin gwamnatin Trump na yaƙi da Iran. A

Ƙasashen Waje Labarai

Idan ma Netanyahu bai mutu yanzu ba to nan gaba kaɗan za mu hallaka shi – Iran

Idan ma Netanyahu bai mutu yanzu ba to nan gaba kaɗan za mu hallaka shi – Iran Rundunar Sojojin Juyin-Juya-hali ta Iran (IRGC) ta ci alwashin hallaka

Labarai Tsaro

Rundunar ‘yansandan jihar Yobe ta yi kira ga al’umma da su yi taka tsantsan da saka ido a bukukuwan Sallah

Rundunar ‘yansandan jihar Yobe ta yi kira ga al’umma da su yi taka tsantsan da saka ido a bukukuwan Sallah Rundunar ‘Yansandan jihar Yobe tana

Labarai Rasuwa

Allah Ya yiwa Sabuwa ta shirin Daɗin Kowa rasuwa

Allah Ya yiwa Sabuwa ta shirin Daɗin Kowa rasuwa Allah ya yi wa Hajiya Halimatus Sadiya wacce aka fi sani da Sabuwa a shirin Dadin Kowa na tashar Arewa24