Iran ta tabbatar da mutuwar shugaban tsaron ƙasar, Ali Larijani A wata sanarwa da mahukuntan ƙasar suka fitar ta ce majalisar jagorancin addinin ƙasar ce ta ba da wannan tabbaci na mutuwar sakataren ta Larijani bayan mummunan harin Isra’ila ta kai Tehran. Larijanin dai ya taka muhimmiyar rawa
Shugaban Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta Amurka Joe Kent ya yi murabus daga muƙaminsa domin nuna adawa da matakin gwamnatin Trump na yaƙi da Iran. A wata wasiƙa da ya rubuta ta ajiye aiki, Mista Kent ya ce tunaninsa bai amince masa ya goyi bayan yaƙin da ake yi kan Iran ba” wanda Isra’ila da […]
Idan ma Netanyahu bai mutu yanzu ba to nan gaba kaɗan za mu hallaka shi – Iran Rundunar Sojojin Juyin-Juya-hali ta Iran (IRGC) ta ci alwashin hallaka Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu. Daily Trust ta rawaito cewa a wani sako da ta wallafa a shafin ta na yanar gizo mai suna Sepah News, IRGC idan ma […]












