Home Articles posted by Ibrahim Sabo Eltafseer
Gwamnati

Shugaba Tinubu, ya shawarci ‘yan Najeriya da su sanya idanu kan yadda gwamnatocin jihohi da na ƙananan hukumomi ke kashe kuɗaɗe

Shugaba Tinubu, ya shawarci ‘yan Najeriya da su sanya idanu kan yadda gwamnatocin jihohi da na ƙananan hukumomi ke kashe kuɗaɗe Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bukaci kafafen yada labarai su rika sanya ido ga jihohi da kananan hukumomi kan yadda suke amfani da kudaden da suke karba daga gwamnatin tarayya. Tinubu ya bayyana […]