Ƙasashen Waje Labarai

Shugaban Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta Amurka Joe Kent ya yi murabus daga muƙaminsa

Shugaban Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta Amurka Joe Kent ya yi murabus daga muƙaminsa domin nuna adawa da matakin gwamnatin Trump na yaƙi da Iran. A wata wasiƙa da ya rubuta ta ajiye aiki, Mista Kent ya ce tunaninsa bai amince masa ya goyi bayan yaƙin da ake yi kan Iran ba” wanda Isra’ila da wasu “manyan ƙungiyoyin Amurka suka ingiza shi.”

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *